Skip to content

Hausa Bible

Markus 12:19

“Malam, Musa ya rubuta mana cewa idan ɗanˈuwan mutum ya mutu, ya bar matarsa ba ɗa, dole ne mutumin yă auri matar, yă haifa wa ɗanˈuwansa ˈyaˈya.

Open Bible reader