Skip to content

Hausa Bible

Markus 11:25

Kuma a kowane lokacin da kuke tsayawa kuna adduˈa, in akwai wanda kuke jin haushinsa, ku yafe masa, domin Ubanku wanda yake cikin sama shi ma yă yafe muku laifofinku.

Open Bible reader