Skip to content

Hausa Bible

Markus 11:23

Hakika ina gaya muku, idan mutum ya gaskata da Allah, zai iya faɗa wa babban tudun nan yă tashi yă jefa kansa cikin teku. In bai yi shakka a zuciyarsa a kan abin da ya faɗa ba, za a yi masa.

Open Bible reader