Skip to content

Hausa Bible

Markus 10:42

Yesu ya kira su ya ce musu, “Kun sani, a cikin waɗanda ba Yahudawa ba, waɗanda aka san su da mulki, sukan nuna wa mutanensu iko, manyansu ma suna nuna wa mutanensu iko.

Open Bible reader