Hausa Bible
Markus 10:24
Almajiran kuwa suka yi mamakin wannan magana. Sai Yesu ya sāke ce musu, “Ku ˈyaˈyana, zai zama da wuya sosai fa, mutum yă shiga mulkin Allah!
Open Bible readerHausa Bible
Almajiran kuwa suka yi mamakin wannan magana. Sai Yesu ya sāke ce musu, “Ku ˈyaˈyana, zai zama da wuya sosai fa, mutum yă shiga mulkin Allah!
Open Bible reader