Skip to content

Hausa Bible

Markus 10:21

Yesu ya dube shi da duban ƙauna, ya ce masa, “Abu ɗaya ne tak ka rasa. Ka je ka sayar da duk abin da kake da shi, ka ba talakawa, za ka sami dukiya mai yawa a sama. Saˈan nan ka zo ka bi ni.”

Open Bible reader