Hausa Bible
Markus 10:19
Ka dai san dokokin wato, ‘Kada ka yi kisan kai. Kada ka yi zina. Kada ka yi sata. Kada ka yi shaidar ƙarya. Kada ka cuci mutum. Ka ba da girma ga babanka da mamarka.’ ”
Open Bible readerHausa Bible
Ka dai san dokokin wato, ‘Kada ka yi kisan kai. Kada ka yi zina. Kada ka yi sata. Kada ka yi shaidar ƙarya. Kada ka cuci mutum. Ka ba da girma ga babanka da mamarka.’ ”
Open Bible reader