Skip to content

Hausa Bible

Markus 10:17

Da Yesu zai tashi yă bar wurin ke nan, sai ga wani mutum ya zo da gudu, ya durƙusa a gabansa, ya tambaye shi ya ce, “Malam mai kirki, me zan yi in sami rai na har abada?”

Open Bible reader