Hausa Bible
Markus 10:14
Da Yesu ya ga haka, sai ya ji haushi, ya ce musu, “Ku bar yara ƙanana su zo wurina, kada ku hana su. Gama mulkin Allah na irinsu ne.
Open Bible readerHausa Bible
Da Yesu ya ga haka, sai ya ji haushi, ya ce musu, “Ku bar yara ƙanana su zo wurina, kada ku hana su. Gama mulkin Allah na irinsu ne.
Open Bible reader