Skip to content

Hausa Bible

Markus 1:27

Duk mutane suka yi mamaki, har suka yi ta tambayar juna suna cewa, “Kai, mene ne haka? Tabɗi! Yau ga sabuwar koyarwa! Wannan mutum yana da iko yă ba ƙazaman ruhohi umarni, suna kuwa yi masa biyayya!”

Open Bible reader