Hausa Bible
Luka 8:5
“An taɓa yin wani mutumin da ya je yă shuka iri a gonarsa. Yana cikin yafa iri ke nan, sai waɗansu suka fāɗi a kan hanya, aka tattaka su, sai tsuntsaye kuma suka cinye su.
Open Bible readerHausa Bible
“An taɓa yin wani mutumin da ya je yă shuka iri a gonarsa. Yana cikin yafa iri ke nan, sai waɗansu suka fāɗi a kan hanya, aka tattaka su, sai tsuntsaye kuma suka cinye su.
Open Bible reader