Skip to content

Hausa Bible

Luka 8:2

da waɗansu mata waɗanda aka raba su da mugayen ruhohi aka kuma warkar da su daga rashin lafiyarsu. A cikinsu kuwa akwai Maryamu daga Magadala, wadda aka fitar da aljanu bakwai daga cikinta.

Open Bible reader