Hausa Bible
Luka 8:16
“Ba wanda zai kunna fitila yă ɗauki kwano yă rufe ko kuwa yă sa ta a ƙarƙashin gado. A maimakon haka, zai sa ta a kan sanda mai riƙe fitilu domin mutanen da za su shiga su ga haske.
Open Bible readerHausa Bible
“Ba wanda zai kunna fitila yă ɗauki kwano yă rufe ko kuwa yă sa ta a ƙarƙashin gado. A maimakon haka, zai sa ta a kan sanda mai riƙe fitilu domin mutanen da za su shiga su ga haske.
Open Bible reader