Skip to content

Hausa Bible

Luka 7:44

Sai ya dubi macen, ya ce wa Siman, “Ka ga macen nan? Na shigo gidanka, ba ka ba ni ruwa in wanke ƙafafuna ba, amma ta wanke ƙafafuna da hawayenta, ta kuma goge su da gashin kanta.

Open Bible reader