Skip to content

Hausa Bible

Luka 7:41

Yesu ya ce, “An yi wani mutumin da yake bin waɗansu mutane biyu bashi, ɗaya ana binsa yawan kuɗin da lebura zai samu cikin shekara ɗaya da rabi, ɗayan kuma yawan kuɗin da lebura zai samu cikin kwana hamsin.

Open Bible reader