Skip to content

Hausa Bible

Luka 7:37

A wannan gari, akwai wata mace mai zunubi. Da ta ji cewa Yesu yana cin abinci a gidan Bafarisiyen, sai ta kawo wata ˈyar kwalabar da aka yi da dutsen onis cike da man ƙanshi mai tsada sosai.

Open Bible reader