Skip to content

Hausa Bible

Luka 7:24

Bayan waɗanda Yohanna ya aika suka tafi, sai Yesu ya fara yi wa taron mutane magana game da Yohanna, yana cewa, “Me kuka je gani a daji? Kun je ganin doguwar ciyawar da iska take kaɗawa ne?

Open Bible reader