Skip to content

Hausa Bible

Luka 6:8

Amma Yesu ya san abin da suke tunani. Sai ya ce wa mutumin nan, “Tashi ka zo ka tsaya a nan.” Sai mutumin ya tashi ya zo ya tsaya a wurin.

Open Bible reader