Skip to content

Hausa Bible

Luka 6:6

A wata Ranar Hutu ta Mako kuma, Yesu ya shiga majamiˈa yana koyarwa. Akwai wani mutum a wurin wanda hannun damansa ya shanye.

Open Bible reader