Hausa Bible
Luka 6:45
Mutumin kirki yana fitar da abubuwa masu kyau daga ajiyar abubuwa masu kyau waɗanda suke a zuciyarsa. Amma mugun mutum yana fitar da abubuwa marasa kyau daga ajiyar abubuwa marasa kyau waɗanda suke a zuciyarsa. Abin da yake cikin zuciya, ai, shi yake fitowa a baki.
Open Bible reader