Skip to content

Hausa Bible

Luka 6:37

“Kada ku shariˈanta kowa, ku kuma ba za a yi muku ba. Kada ku hukunta kowa, ku kuma ba za a hukunta ku ba. Ku yafe wa kowa, ku kuma za a yafe muku.

Open Bible reader