Hausa Bible
Luka 6:32
“Idan kuna ƙaunar waɗanda suke ƙaunarku ne kawai, yaya za ku sami albarka? Ko masu zunubi ma suna ƙaunar waɗanda suke ƙaunarsu ne!
Open Bible readerHausa Bible
“Idan kuna ƙaunar waɗanda suke ƙaunarku ne kawai, yaya za ku sami albarka? Ko masu zunubi ma suna ƙaunar waɗanda suke ƙaunarsu ne!
Open Bible reader