Hausa Bible
Luka 6:25
Kaitonku, ku da kuka ƙoshi yanzu, gama za ku zauna da yunwa! Kaitonku, ku da kuke dariya yanzu, gama za ku yi baƙin ciki, kuna kuka!
Open Bible readerHausa Bible
Kaitonku, ku da kuka ƙoshi yanzu, gama za ku zauna da yunwa! Kaitonku, ku da kuke dariya yanzu, gama za ku yi baƙin ciki, kuna kuka!
Open Bible reader