Hausa Bible
Luka 5:33
Waɗansu suka ce wa Yesu, “Almajiran Yohanna sukan yi azumi a kai a kai sukan kuma yi adduˈa, haka ma na Farisiyawa, amma naka sai ci da sha suke yi kullum.”
Open Bible readerHausa Bible
Waɗansu suka ce wa Yesu, “Almajiran Yohanna sukan yi azumi a kai a kai sukan kuma yi adduˈa, haka ma na Farisiyawa, amma naka sai ci da sha suke yi kullum.”
Open Bible reader