Skip to content

Hausa Bible

Luka 5:27

Bayan haka, Yesu ya fita, ya ga wani mai karɓar haraji mai suna Lawi, yana zaune a wurin karɓar haraji. Sai Yesu ya ce masa, “Bi ni!”

Open Bible reader