Hausa Bible
Luka 5:24
Amma ina so ku sani cewa Ɗan mutum yana da iko yă gafarta zunubai a duniya.” Sai ya ce wa shanyayyen, “Na ce maka, tashi, ka ɗauki tabarmarka ka tafi gida!”
Open Bible readerHausa Bible
Amma ina so ku sani cewa Ɗan mutum yana da iko yă gafarta zunubai a duniya.” Sai ya ce wa shanyayyen, “Na ce maka, tashi, ka ɗauki tabarmarka ka tafi gida!”
Open Bible reader