Skip to content

Hausa Bible

Luka 5:21

Malaman Koyarwar Musa tare da Farisiyawa suka fara ce wa junansu, “Wane ne wannan da yake yin maganar saɓo wa Allah haka! Allah ne kaɗai yake da iko yă gafarta zunubai!”

Open Bible reader