Hausa Bible
Luka 5:19
amma ba su sami hanya ba saboda yawan mutane. Da suka ga babu dama, sai suka hau kan rufin ɗakin, suka ɓalle rufin suka saukar da shi duk da tabarmar da yake kwance a kai, suka ajiye shi a tsakiyar mutane a gaban Yesu.
Open Bible reader