Hausa Bible
Luka 4:9
Sai Shaiɗan ya ɗauke shi zuwa Urushalima, ya kai shi can bisa Haikali, ya ce masa, “Idan kai Ɗan Allah ne, ka yi tsalle daga nan ka fāɗi ƙasa.
Open Bible readerHausa Bible
Sai Shaiɗan ya ɗauke shi zuwa Urushalima, ya kai shi can bisa Haikali, ya ce masa, “Idan kai Ɗan Allah ne, ka yi tsalle daga nan ka fāɗi ƙasa.
Open Bible reader