Hausa Bible
Luka 4:6
Shaiɗan ya ce masa, “Zan ba ka iko a kan dukan waɗannan da duk ɗaukakarsu, gama dukan waɗannan an ba ni su. Kuma zan iya bayar wa duk wanda nake so in ba shi.
Open Bible readerHausa Bible
Shaiɗan ya ce masa, “Zan ba ka iko a kan dukan waɗannan da duk ɗaukakarsu, gama dukan waɗannan an ba ni su. Kuma zan iya bayar wa duk wanda nake so in ba shi.
Open Bible reader