Hausa Bible
Luka 4:41
Aljanu kuma suka fita daga jikin mutane da yawa suna ihu suna cewa, “Kai Ɗan Allah ne!” Amma Yesu ya tsawata musu, ya hana su magana, saboda sun san cewa shi ne Almasihu.
Open Bible readerHausa Bible
Aljanu kuma suka fita daga jikin mutane da yawa suna ihu suna cewa, “Kai Ɗan Allah ne!” Amma Yesu ya tsawata musu, ya hana su magana, saboda sun san cewa shi ne Almasihu.
Open Bible reader