Hausa Bible
Luka 4:38
Yesu ya fita daga majamiˈar, ya tafi gidan Siman. Mamar matar Siman kuma ba ta da lafiya, zazzaɓi ya dame ta sosai. Suka roƙi Yesu yă warkar da ita.
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya fita daga majamiˈar, ya tafi gidan Siman. Mamar matar Siman kuma ba ta da lafiya, zazzaɓi ya dame ta sosai. Suka roƙi Yesu yă warkar da ita.
Open Bible reader