Hausa Bible
Luka 4:35
Yesu ya tsawata wa aljanin ya ce, “Ka yi shiru, ka fita daga jikin mutumin nan!” Sai aljanin ya ɗaga mutumin, ya buga shi a ƙasa a gabansu, saˈan nan ya fita, ya bar mutumin ba wani ciwo.
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya tsawata wa aljanin ya ce, “Ka yi shiru, ka fita daga jikin mutumin nan!” Sai aljanin ya ɗaga mutumin, ya buga shi a ƙasa a gabansu, saˈan nan ya fita, ya bar mutumin ba wani ciwo.
Open Bible reader