Hausa Bible
Luka 4:31
Sai ya tafi Kafarnahum, wani gari a cikin Galili. A nan ya shiga majamiˈa a Ranar Hutu ta Mako yana koyar da su.
Open Bible readerHausa Bible
Sai ya tafi Kafarnahum, wani gari a cikin Galili. A nan ya shiga majamiˈa a Ranar Hutu ta Mako yana koyar da su.
Open Bible reader