Skip to content

Hausa Bible

Luka 4:23

Yesu ya ce musu, “Na sani za ku gaya mini karin maganar nan, ‘Likita, ka warkar da kanka.’ Za ku kuma ce mini, ‘Ka yi abubuwan da muka ji ka yi a Kafarnahum a nan garinka mana.’ ”

Open Bible reader