Hausa Bible
Luka 23:56
Saˈan nan suka koma gida, suka shirya turare da man shafawa. Ranar Hutu ta Mako kuwa, suka huta kamar yadda Koyarwar Musa ta umarta.
Open Bible readerHausa Bible
Saˈan nan suka koma gida, suka shirya turare da man shafawa. Ranar Hutu ta Mako kuwa, suka huta kamar yadda Koyarwar Musa ta umarta.
Open Bible reader