Hausa Bible
Luka 23:53
Sai ya sauko da jikin, ya nannaɗe shi a cikin yadin lilin, ya sa shi a wani kabarin da aka haƙa a jikin dutse, wanda ba a taɓa sa kowa a ciki ba.
Open Bible readerHausa Bible
Sai ya sauko da jikin, ya nannaɗe shi a cikin yadin lilin, ya sa shi a wani kabarin da aka haƙa a jikin dutse, wanda ba a taɓa sa kowa a ciki ba.
Open Bible reader