Skip to content

Hausa Bible

Luka 23:51

Akwai wani mutum mai suna Yusuf, wanda shi daga wani garin Arimatiya a cikin yankin Yahuda. Shi wani mutumin kirki ne, mai adalci kuma. Yana marmarin mulkin Allah yă zo. Shi kuma ɗaya ne daga cikin ˈyan majalisa na Yahudawa, amma bai yarda da su a kan abin da suka shirya suka kuma yi ba.

Open Bible reader