Hausa Bible
Luka 23:5
Sai suka fara matsa masa lamba suna cewa, “Da koyarwarsa ne yake tā da hankalin mutane a dukan yankin Yahudiya. Ya fara tun daga Galili, yanzu kuma har nan wurin.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai suka fara matsa masa lamba suna cewa, “Da koyarwarsa ne yake tā da hankalin mutane a dukan yankin Yahudiya. Ya fara tun daga Galili, yanzu kuma har nan wurin.”
Open Bible reader