Skip to content

Hausa Bible

Luka 23:48

Da mutanen da suka taru a nan don shan kallo suka ga abin da ya faru, sai dukansu suka koma gida suna bugun ƙirjinsu cikin baƙin ciki.

Open Bible reader