Hausa Bible
Luka 23:39
Ɗaya daga cikin masu laifin da aka gicciye ya yi masa maganar reni, ya ce, “Shin, in ce kai ɗin nan ne Almasihu? To, ka ceci kanka, ka kuma cece mu mana!”
Open Bible readerHausa Bible
Ɗaya daga cikin masu laifin da aka gicciye ya yi masa maganar reni, ya ce, “Shin, in ce kai ɗin nan ne Almasihu? To, ka ceci kanka, ka kuma cece mu mana!”
Open Bible reader