Hausa Bible
Luka 23:35
Mutane suka tsaya suna kallo. Shugabannin kuma suka yi masa baˈa, suna cewa, “Ya ceci waɗansu, to, yă ceci kansa mana, in shi ne Almasihun da Allah ya zaɓa!”
Open Bible readerHausa Bible
Mutane suka tsaya suna kallo. Shugabannin kuma suka yi masa baˈa, suna cewa, “Ya ceci waɗansu, to, yă ceci kansa mana, in shi ne Almasihun da Allah ya zaɓa!”
Open Bible reader