Hausa Bible
Luka 23:22
Bilatus ya sāke ce musu sau na uku, “Don me? Wane laifi ne mutumin nan ya yi? Ni dai ban same shi da wani laifin da ya isa a kashe shi ba. Zan sa a yi masa bulala, a sake shi.”
Open Bible readerHausa Bible
Bilatus ya sāke ce musu sau na uku, “Don me? Wane laifi ne mutumin nan ya yi? Ni dai ban same shi da wani laifin da ya isa a kashe shi ba. Zan sa a yi masa bulala, a sake shi.”
Open Bible reader