Skip to content

Hausa Bible

Luka 23:2

Sai suka fara zarginsa suna cewa, “Mun sami wannan yana rikitar da mutanenmu, yana ce musu wai kada su biya wa Kaisar haraji. Yana kuma cewa wai shi ne Almasihu, sarki.”

Open Bible reader