Skip to content

Hausa Bible

Luka 20:46

“Ku yi hankali da malaman Koyarwar Musa, su masu son sa manyan riguna suna yawo, masu so a gaishe su a kasuwa, masu so a ba su wuraren zama masu daraja a majamiˈu, da wuraren zama masu kyau a wurin biki.

Open Bible reader