Skip to content

Hausa Bible

Luka 20:26

A nan kuma suka kāsa kama shi da magana a gaban mutane. Sai suka yi shiru suna mamakin wannan amsar da ya ba su.

Open Bible reader