Hausa Bible
Luka 20:21
Waɗanda aka aika kuwa suka tambayi Yesu, suka ce, “Malam, mun sani cewa maganarka da koyarwarka gaskiya ne, mun kuma sani ba ka nuna bambanci, kuma kana koyar da hanyar Allah cikin gaskiya.
Open Bible readerHausa Bible
Waɗanda aka aika kuwa suka tambayi Yesu, suka ce, “Malam, mun sani cewa maganarka da koyarwarka gaskiya ne, mun kuma sani ba ka nuna bambanci, kuma kana koyar da hanyar Allah cikin gaskiya.
Open Bible reader