Skip to content

Hausa Bible

Luka 20:19

A nan ne malaman Koyarwar Musa da manyan firistoci suka so su kama Yesu, domin sun gane cewa ya yi wannan misali a kansu ne, amma sun ji tsoron mutane.

Open Bible reader