Hausa Bible
Luka 2:4
Yusuf ma ya bar garin Nazaret a cikin Galili ya je garin Betelehem a cikin yankin Yahudiya, wato garin da aka haifi Sarki Dawuda ke nan. Yusuf ya je can domin shi daga dangin Dawuda ne.
Open Bible readerHausa Bible
Yusuf ma ya bar garin Nazaret a cikin Galili ya je garin Betelehem a cikin yankin Yahudiya, wato garin da aka haifi Sarki Dawuda ke nan. Yusuf ya je can domin shi daga dangin Dawuda ne.
Open Bible reader