Hausa Bible
Luka 2:37
sai mijinta ya mutu. Yanzu shekarunta tamanin da huɗu ne. Ba ta barin Haikali, tana yi wa Allah sujada dare da rana a wurin, tana adduˈa da azumi.
Open Bible readerHausa Bible
sai mijinta ya mutu. Yanzu shekarunta tamanin da huɗu ne. Ba ta barin Haikali, tana yi wa Allah sujada dare da rana a wurin, tana adduˈa da azumi.
Open Bible reader